
Mbappe ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga yayin da Faransa ta lallasa Kazakhstan daci 2-0 a wasannin cancantar buga gasar kofin duniyan shekarar 2022
Kasar Faransa tayi nasarar lallasa Kazakhstan daci 2-0 ta hannun Dembele da Sergiy Mailiy wanda yaci gida tun kafin aje hutun rabin lokaci, kafin daga bisani Mbappe ya barar masu da bugun daga kai sai mai tsaron raga.
Nasarar da Faransa tayi tasa ta dare saman teburin Group D fa maki hudu na inda ta wuce Bosnia wadda zasu da ita rabar laraba da kuma Ukraine da Finland.
Tauraron dan wasan Manchester United, Anthony Martial ya samu rauni a wasan wanda hakan yasa har aka yi musayar shi da wani dan wasan.
The world champions built their win in the first half with Sergiy Maliy's own goal adding to Dembele's opener before Kylian Mbappe missed a second-half penalty.
A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Real Madrid ke son sayar da manyan 'yan wasanta dan sayen Mbappe da...