
Yan Bunburutu na sayar da man fetur akan Naira 400 kowace Lita
'Yan Bunburutu aun bayyana a rotunan birnin tarayya, Abuja inda suke sayar da man akan Naira 400 kan kowace lita.
'Yan Bunburutun na amfani da damar wahalar man da ake ne dan cin karesu ba babbaka.
Suna sayar da man ne a Mpape, Asokoro, Gwagwalada, Lugbe, Nyanya, Kubwa, kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito.
Wata mata me suna Hasana Ahmad ta bayyanawa majiyar yanda ta sayi man da dan karen tsada inda tace lamarin yayi kamari, ga layi yayi yawa a gidajen mai.
Yesterday, I bought 10 litres of fuel for N4, 000. I have yet to reconcile my purse with that. With the unending queues at filling stations, I had to fill my tank. With the queues along the roads also came traffic congestion and even gridlock in most areas. So, you still waste the f...