fbpx
Friday, March 5
Shadow

Tag: NCDC

Wata sabuwar nau’in Coronavirus/COVID-19 ta shigo Najeriya>>Shugaban NCDC

Wata sabuwar nau’in Coronavirus/COVID-19 ta shigo Najeriya>>Shugaban NCDC

Kiwon Lafiya
Shugaban hukumar kula da cututtuka ta Najeriya,  NCDC, Chikwe Ihekweazu ya bayyana cewa wata sabuwar nau'in cutar Coronavirus/COVID-19 ta shigo Najeriya.   Yace wannan sabuwar nau'in na cutar sunansa B1.2.5 sannan yana da banbanci da B1.1.7 da ta shigo a kwanakin baya.   Yace yanzu cutar ta shiga kasashen Duniya 15 kenan. Ya bayyana hakane ranar 22 ga watan Fabrairu yayin ganawa da manema labarai.   Yace amma wannan sabon nau'in cutar ba'a tantance ko yana da wana illa ta musamman ba ko kuwa a'a.
Covid-19: An samu sabbin mutum 1005 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 1005 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1005 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 144,521 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar. https://twitter.com/NCDCgov/status/1360360674082316296?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 118,866 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 938 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 938 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 938 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 143,516 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1359994486810681346?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 118,012a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 643 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 643 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Entertainment, Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 643 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 140,391 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar. https://twitter.com/NCDCgov/status/1358915512550510595?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 11,525 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 506 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 506 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 506 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 139,748 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1358546284316135425?s=20   Baya ga haka an sallami mutum 11,525 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 1,883 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 1,883 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,883 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 128,647 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1355647911619670016?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 102,780 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 1,114 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 1,114 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,114 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 128,647 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar. https://twitter.com/NCDCgov/status/1355284751251365889?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 102,780 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 864 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 864 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 864 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 127,024 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar. https://twitter.com/NCDCgov/status/1354930842091581446?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 100,853 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 1,861 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 1,861 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,861 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 124,299 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1354561037626912771?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 99,276 a kasar baki daya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 964 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 964 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 964 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 121,566 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar. https://twitter.com/NCDCgov/status/1353472148027953160?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 97,228 a kasar baki daya.