fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Tag: PSG

Kylian Mbappe yaci kwallo ta 100 a gasar Ligue 1 yayin da PSG ta lallasa Lyon daci 2-1 ta koma saman teburin gasar

Kylian Mbappe yaci kwallo ta 100 a gasar Ligue 1 yayin da PSG ta lallasa Lyon daci 2-1 ta koma saman teburin gasar

Wasanni
Kylian Mbappe yayi gargadi cewa "yanzu na fara" bayan tauraron yaci kwallon shi ta 100 a gasar Ligue 1 inda PSG ta lallasa Lyon dai 4-2 ta koma saman teburin gasar, sakamakon Lille tasha kashi a hannun Nimes.   Kwallaye biyu Mbappe yaci a wasan yayin da Danilo Pefeira da Angel Di Maria suka zira kwallaye biyu, kafin Islam Slimani da Maxwell Cornet su ramawa Lyon kwallaye biyu a wasan.   Sakamakon wasan yasa tawagar Mauricio Pochettino ta koma saman teburin gasar Ligue 1 sakamakon Lille tasha kashi daci 2-1 a hannun Nimes, kuma itama Lyon data lallasa PSG zata koma saman teburin gasar amma yanzu ta kasance ta uku a gaban Monaco ta hudu wadda ta lallasa Saint Eienne daci 4-0 ranar juma'a.   Kylian Mbappe nets 100 Ligue 1 goal as PSG edge pass Lyon   Kylian Mbappe warned he is “...
Real Madrid na fatan kaunar da Mbappe ke yiwa Ronaldo zata yi tasiri wurin sayan dan wasan daga PSG

Real Madrid na fatan kaunar da Mbappe ke yiwa Ronaldo zata yi tasiri wurin sayan dan wasan daga PSG

Wasanni
Idan har Real Madrid na bukatar siyan Kylian Mbappe to sai dai suyiwa dan wasan alkawarin sanya tsohuwar rigar Ronaldo mai lamba 7, domin kudi kadai ba zasu iya sayen shi ba saboda Liverpool ta fita kudi a halin yanzu. Real Madrid na bukatar tattaunawa da yan wasan ta domin su karbi ragin albashi saboda kungiyar ta gujewa asarar yuro miliyan 78, yayin da har ta bayar da Jovic da Odegaard aro domin samun sassauci wurin biyan albashi. A taikace dai Real Madrid ba zata iya biyan makudan fatashin Mbappe ba na yuro miliyan 173, yayin da kuma dan wasan su daya fi daukar albashi mai tsoka Gareth Bale ke shirin dawowa daga Tottenham. Real Madrid hope Kylian Mbappe's love for Cristiano Ronaldo will see him snup Liverpool. If Real Madrid want Kylian Mbappe to move to Spain ahead of Merse...
Paris Sainte German ba zata roki Neymar ko Mbappe dasu sabunta kwantirakin su ba>>Darektan PSG, Leonardo

Paris Sainte German ba zata roki Neymar ko Mbappe dasu sabunta kwantirakin su ba>>Darektan PSG, Leonardo

Wasanni
Darektan wasanni na kingiyar zakarun kasar Faransa ta Paris Saint German, Leonardo ya bayyana cewa kungiyar PSG ba zata roki zakarun yan wasan ta da suk sabunta kwantirakin su a kungiyar ba, wato Neymar da Mbappe. Neymar da Mbappe sun mashahuran yan wasan tamola a tarihi kuma kwantirakin su a PSG zai kare ne a kakar 2021/ 2022, yayin da har yanzu basu yi magana akan sabunta kwantirakin nasu ba. Leonardo na fata cewa zakarun yan wasan suna jon dadin kasancewar su a PSG kuma zasu amince da sabunta kwantirakin su a kungiyar, duk da cewa yace ba zasu roki daya daha cikin su daya sabunta kwantiraki ba. PSG will mo beg Neymar and Mbappe to stay>>Leonardo Paris Saint German sporting director Leonardo has admitted that the French champions will not beg star players Kylian Mbappe ...
Mauricio Pochettino yayi nasarar cin wasan shi na farko a kungiyar PSG bayan daya jagoranci kungiyar ta lallasa Brest daci 3-0

Mauricio Pochettino yayi nasarar cin wasan shi na farko a kungiyar PSG bayan daya jagoranci kungiyar ta lallasa Brest daci 3-0

Wasanni
Kungiyar zakarun kasar Faransa ta Paris Saint German ta karbi bakuncin Brest a gasar Ligue 1, inda tayi nasarar lallasa ta daci uku ta hannun Moise Kean, Mauro Icardi da kuma Pablo Serabia. Sakamakon wasan yasa yanzu maki daya daya kacal tsakanin PSG da Lyon a saman teburin gasar bayan da kungiyar Rennes ta rike Lyon suka raba maki a wasan da  suka tashi daci 2-2. Sabon kocin PSG, Mauricio Pochettino yayi nasarar cin wasan shi na farko a kungiyar a wasa na biyu daya jagoranta bayan ya raba maki da kungiyar Saint Etienne a wasan shi na farko wanda suka tashi daci 1-1.
Da Dumi Dumi:Messi ya gayawa Neymar cewa yana so ya koma kungiyar Paris Saint German

Da Dumi Dumi:Messi ya gayawa Neymar cewa yana so ya koma kungiyar Paris Saint German

Wasanni
Kungiyar Paris Saint German ta kara samun gwarin gwiwa wurin siyan mashahurin dan wasan tamola na kungiyar Barcelona, wato Lionel Messi wanda kwantirakin shi zai kare a karshen wannan kakar. Watanni shida ne kacal suka rage a kwantirakin Messi na Barcelona yayin da yanzu ya samu damar fara tattaunawa da wasu kungoyin dake harin siyan shi. Har yanzu dai kungiyar Manchester City wadda tayi yunkurin siyan dan wasan a kakar bara tana jin cewa itace zata yi nasarar siya messi a karshen wannan kakar, amma labari ya canja bayan da wani dan jaridar kasar Brazil ya bayyana Messi ya gayawa Neymar cewa yana so ya koma PSG. Dan jaridar daya watsa wannan labarin ba kowa bane illa Thaigo Asmar wanda ya kara da cewa Messi da tsohon abokin aikin nashi suna tattaunawa ne a kafar sada zumunta...
A koda yaushe kungiyar PSG tana maraba da manyan wasan tamola na duniya>>Sabon kocin PSG

A koda yaushe kungiyar PSG tana maraba da manyan wasan tamola na duniya>>Sabon kocin PSG

Wasanni
Kungiyar Paris tama harin siyan kaftin din Barcelona, Messi da kuma da kuma dan wasan tsakiya na kungiyar Tottenham Dele Alli duk da cewa dai Spurs ta bayyana cewa ba zata siyar da Alli ba kuma ba zata bayar da shi aro ba a wannan watan. Tauraron dan wasan Barcelona Lionel Messi ya samu damar fara tattaumawa da wasu kungiyoyin dake harin siyan shi, yayin da kwantirakin shi zai kare nan da 30 ga wata yuni mai zuwa. Kuma sabon kocin kungiyar Paris Saint German wanda ya maye gurbin Thomas Tuchel, Mauricio Pochettino ya bayana cewa akoda yaushe kungiyar PSG tana maraba da manayan yan wasan tamola na duniya, wanda hakan yake nufin cewa har yanzu dai kungiyar tana harin siyan Messi da kuma Alli.
Kungiyar PSG zata kashe yuro muliyan 6 sakamakon korar kocin ta, Thomas Tuchel

Kungiyar PSG zata kashe yuro muliyan 6 sakamakon korar kocin ta, Thomas Tuchel

Wasanni
A makon daya gabata ne kungiyar zakarun kasar Faransa ta kori kocin ta Thomas Tuchel bayan ya shafe kakanni biyu yana jagorantar kungiyar, yayin da kuma tsohon kocin Tottenham Mauricio Pochettino yake shirin maye mata gurbin shi. Kungiyar Paris Saint German ta kammala tattaunawa da kocin nata wanda ta kora Thomas Tuchel akan ya ya bar kungiyar cikin gaggawa, kuma hakan zai sa mai kungiyar Naseer Al Khelaifi ya kashe yuro miliyan 6. Yayin da kuma Pochettino wanda yake shirin maye gurbin Tuchel a matsayi  sabon koci ya amince da kwantirakin da kungiyar Paris din tayi mai, a cewar gwanin kasuwar kwallon kafa Fabrizio Romano.
Mbappe ya turawa Thomas Tuchel sakon bankwana bayan PSG ta kori kocin nata

Mbappe ya turawa Thomas Tuchel sakon bankwana bayan PSG ta kori kocin nata

Wasanni
Kungiyar Paris Saint German ta kori kocin ta, Thomas Tuchel a jiya bayan ya dauki kusan shekaru biyu yana jagorancin ta yayin da tsohon kocin Spurs Mauricio Pochettino yake shirin maye mata gurbin shi. Thomas Tuchel yayi nasarar taimakawa kungiyar Paris ta lashe kofunan Ligue 1 guda biyu a jere yayin da kuna ya taimakawa kungiyar ta kai wasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai karo na farko a tarihi, kuma wasa na karshe daya jagoranci kungiyar kwallaye hudu PSG tayi nasarar ci amma a karshe suka kore shi. Tauraron dan wasan PSG na kasar Faransa, Mbappe ya turawa tsohon kocin nashi sakon bankwana bayan an kore shi inda yake "cewa dokar wasan kwallon kafa tana da ban haushi amma babu wanda zai manya da kai a wannan kungiyar, saboda ka kafa kyakkyawan tarihi kuma ina yima godiy...
PSG zata gabatar da Mauricio Pochettino a matsayin sabon kocin ta nan da wasu awanni masu zuwa>>Fabrizio Romano

PSG zata gabatar da Mauricio Pochettino a matsayin sabon kocin ta nan da wasu awanni masu zuwa>>Fabrizio Romano

Wasanni
Korar Thomas Tuchel da kungiyar PSG tayi zai jawo mata kashe kusan yuro miliyan 6, yayin da kungiyar take tattaunawa da alkalan Pochettino domin ya ratabba hannun a kwantirakin da zasu yi mai. PSG bata gana da Allegri a wannan watan ba saboda hakan Mauricio Pochettino ne zai mayewa kungiyar gurin Thomas Tuchel a matsayin koci yayin da kuma ake sa ran zata gabatar da shi cikin awanni masu zuwa. Gwanin kasuwar kwallon kafa Fabrizio Romano ne ya wallafa wannan labarin a shafin shi na Twitter.