fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Tag: Real Madrid

Real Madrid na shirin siyar da mayan yan wasanta guda shida a wannan kakar domin ta siyo Dodon Barcelona, Kylian Mbappe da Haaland

Real Madrid na shirin siyar da mayan yan wasanta guda shida a wannan kakar domin ta siyo Dodon Barcelona, Kylian Mbappe da Haaland

Wasanni
Da yiyuwar Real Madrid ta siyar da mayan yan wasanta guda shida a wannan kakar domin ta siyo Mbappe da Haaland, yayin da yan wasan suka hada da Gareth Bale, Eden Hazard, Sergio Ramos, Isco, Rafeal Varane da kuma Marcelo. Sportmeal sun ruwaito a ranar sati cewa kungiyar zakarun Sifaniyan zata yi iya bakin kokarinta wurin ganin cewa tayi wuff da Mbappe tare da Haaland wanda ake sa ran sune zasu maye gurbin Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a matsayin zakarun yan wasan tamola. A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Cristiano Ronaldo ya fice daga filin wasa saboda kashe kwallon da ya ci. Real Madrid 'could sell SIX players to get the cash to buy Kylian Mbappe and Erling Haaland this summer Real Madrid could sell up to six players this summer to fund stunningly e...
Da Dumi Dumi: Real Madrid tayi watsi da maganar siyan Cristiano Ronaldo

Da Dumi Dumi: Real Madrid tayi watsi da maganar siyan Cristiano Ronaldo

Wasanni
Cristiano Ronaldo zai so komawa kungiyar Real Madrid, amma sai dai darektocin kungiyar basu amince da dawowar tasa ba. Cristiano ya kaiwa Madrid ziyara a shekarar 2020, kuma alamu sun nuna cewa yana son komawa kungiyar wadda ya lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai guda hudu, bayan ya gaza lashe kofin cikin shekaru uku a kungiyar Juventus. Jorge Mendez ya yiwa Real Madrid tayin siyan Cristiano Ronaldo a makonnin da suka gabata, inda itama Juventus take son siyar da dan wasan bayan ta takfa asarar yuro miliya 113 a kakar bara. Amma sai dai itama Real Madrid tayi watsi da maganar siyan Cristiano, inda ta fifita siyan yan wasa masu karancin shekaru kamar su Mbappe da Haaland. A baya dai, hutudole.com ya kawo muku yanda wasu rahotanni suka bayyana cewa Real Madrid zata ba...
Real Madrid zata bukaci Cristiano Ronaldo ya karbi ragin albashi

Real Madrid zata bukaci Cristiano Ronaldo ya karbi ragin albashi

Wasanni
Wakilan Cristiano Ronaldo na cigaba da ganawa da Real Madrid akan komawarsa kungiyar, inda shima dan wasan yake son komawar kuma da yiyuwar hakan ka iya faruwa sai dai zai amince da karbar ragin albashi. Cristiano ba shine babban dan wasan da kungiyar Madrid ke hari ba saboda tana farautar Mbappe da Haaland, kuma duk da haka dai da yiyuwar Ronaldo ya koma kungiyar. Kocin Madrid Zidane da darekta Emilio duk sun yi maraba da dawowar dan wasan, inda Zidane ya bayyana cewa da yiyuwar hakan ta faru. Real Madrid will ask Ronaldo to take pay cut   Conversations between Cristiano Ronaldo's representatives and Real Madrid are ongoing. The 36-year-old striker wants to return to the club and it is very possible that the move could happen.   However...
David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

Wasanni
Dan wasan kasar Austria mai shekaru 28, David Alaba ya shirya canja sheka daga Bayern Munich a karshen wannan kakar bayan ya shafe shekaru 13 yana taka leda a kungiyar. Manyan kungiyoyin nahiyar turai duk suna farautar siyan David Alaba, amma shi dan wasan yafi son komawa kasar Sifaniya a gasar La Liga. Yayin da har yayi burus da tayin kwantiraki mai tsoka daga wurin kungiyar Paris saint German ya gasar Ligue 1. Kuma ta bangaren gasar Premier League ma kungiyar Chelsea na harin siyan shi amma hakan bai sa shi ya canja ra'ayi akan komawa gasar La Liga ba, yayin da Real Madrid da Barcelona zasu fafata wurin siyan dan wasan. David Alaba transfer: Defender wants Barcelona or Real Madrid move after cutting list down to La Liga rivals The 28-year-old Austria intern...
Covid-19: Za’a buga wasan farko na kusa dana kusa dana karshe tsakanin Madrid da Liverpool na gasar zakarun nahiyar turai a kasar Sifaniya

Covid-19: Za’a buga wasan farko na kusa dana kusa dana karshe tsakanin Madrid da Liverpool na gasar zakarun nahiyar turai a kasar Sifaniya

Wasanni
Za'a buga wasan ne a filin Alfredo Di Stefano na kungiyar Real Madrid Castilla a ranar 6 ga watan afrilu, maimakon a buga shi a aslin filin tana Santiago Bernabeu wanda ake gudanar da gyara a filin yanzu haka. A watan disemba ne kasar Sifaniya ta hana yan Ingila shigar mara kasa saboda barkewar cutar sarkewar numfashi. Amma yanzu kasar Sifaniya ta tabbatar da cewa zata sassauta wanda dokar a ranar 30 ga watan maris wanda hakan zai baiwa kungiyar Liverpool damar shiga kasar domin su buga wasan farko na kusa dana kusa dana karshe a gasar zakaru nahiyar turai tsakanin su da Madrid. Covid-19: Champions League: Liverpool's quarter-final first-leg tie against Real Madrid to go ahead in Spain The match will take place at Real Madrid Castilla's Alfredo Di Stefano ground on Ap...
Gareth Bale ya bayyana cewa tsarinsa shine ya koma Real Madrid a karshen wannan kakar

Gareth Bale ya bayyana cewa tsarinsa shine ya koma Real Madrid a karshen wannan kakar

Wasanni
Kaftin din kasar Wales, Gareth Bala ya koma kungiyar Tottenham a matsayin aro watan satumban daya gabata, inda yayi nasarar cin kwallaye 10 a cikin wasanni 25 daya buga mata wannan kakar. Dan wasan mai shekaru 31 nada kwantiraki a Real Madrid wanda zai kare a karshen kakar 2021/22. Inda a ganawarsa da manema labarai ya bayyana cewa babban dalilin daya sa shi ya zo Tottenham shine don ya taka leda a kungiyar wannan shekarar sannan ya koma Real Madrid bayan an kammala gasar Euro. A karshe dai dan wasan ya kara jaddada tsarinsa na cewa zai ya koma Real Madrid idan ya kammala kwantirakin aron shi a kungiyar Tottenham. Gareth Bale: Tottenham forward says he plans to return to Real Madrid at end of season Wales captain Bale joined Spurs on loan in September and has s...
Madrid ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai bayan ta lallasa Atalanta daci 4-1 a wasannin gida da waje

Madrid ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai bayan ta lallasa Atalanta daci 4-1 a wasannin gida da waje

Wasanni
Karim Benzema yayi nasarar cin kwallo a wasanni biyar a jere yayin da Real Madrid ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai, bayan lallasa Atalanta daci 4-1 a wasannin gida da waje. Kungiyar La Ligan tayi nasarar cin 1-0 a wasan waje da suka fara bugawa a gidan Atalanta, kafin jiya tayi nasarar cin 3-1 a gidan ta inda kuma Atalanta ta barar da damarmaki da dama kafin Madrid ta fara jagoranci ta hannun Benzema. Kaftin din Madrid Sergio Ramos yaci bugun daga kai dai mai tsaron raga kafin daga bisani Luis Muriel ya ciwa Atalanta kwallo guda da bugun nesa, amma a karshe Asensio ya shigo daga benci ya ciwa Real Madrd kwallo ta uku ana daf da tashi wasa. Real Madrid 3-1 Atalanta (agg 4-1): Karim Benzema scores as Real Madrid reach Champions ...
“Da yiyuwar Cristiano Ronaldo ya dawo Real Madrid” Zidane

“Da yiyuwar Cristiano Ronaldo ya dawo Real Madrid” Zidane

Wasanni
Rahotanni da dama a makon daya gabata sun bayyana cewa Cristiano Ronaldo zai koma Real Madrid, kuma yanzu kocin kungiyar Zidane yayi jawabi akan hakan. Inda ya bayyana cewa da yiyuwar tauraron dan wasan mai shekaru 36 ya dawo Real Madrid kuma sun san Ronaldo sosai sannan yaji dadin horas da shi a Madrid. Zidane ya kara da cewa Cristiano Ronaldo gwarzon dan wasa ne, amma zasu ga abinda zai faru domin a halin yanzu shi dan wasan Juventus ne. Cristiano Ronaldo ya kasance dan wasa mafi yawan kwallaye a tarihin kungiyar Real Madrid, bayan daya ci mata kwallaye 450 a wasanni 438 sannan kuma ya taimaka wurin cin kwallaye 132 a lokacin daya ke buga mata wasa. Zidane opens door to Cristiano Ronaldo: His return to Real Madrid could happen There have been reports in...
Ba Ronaldo ne kadai ya bar Real Madrid ba, kwallaye 50 ne suka bar Real Madrid>>Diego Forlan

Ba Ronaldo ne kadai ya bar Real Madrid ba, kwallaye 50 ne suka bar Real Madrid>>Diego Forlan

Wasanni
Barcelona na shan gwagwarmaya a wannan kakar bayan ta siyar da Luiz Suarez kamar dai yadda Real Madrid ta sha fama bayan ta siyar da Cristiano Ronaldo, a cewar Diego Forlan. Yayin da tsohon dan wasan kasar Uruguay da Atletico Madrid din ya kara da cewa siyar da Suarez da Barca tayi bashi da alaka da yanayin taka ledar Suarez. A halin yanzu kungiyar Atletico Madrid ce a saman teburin gasar La Liga kuma ta wuce Barca da maki biyar, sannan shi kuma Suarez Messi ne kadai ya fishi yawan kwallaye a gasar. A karshe Forlan yace ba Cristiano Ronaldo kadai ne ya bar Real Madrid ba, kwallaye 50 ne suka bar kungiyar Real Madrid. Its was not Cristiano Ronaldo leaving Real Madrid, but 50 goals as well>>Diego Forlan Barcelona’s first season without Luis Suarez has been remi...
Mariano ya zira kwallaye biyu da aka soke yayin da Madrid ta lallasa Real Valladolid daci 1-0

Mariano ya zira kwallaye biyu da aka soke yayin da Madrid ta lallasa Real Valladolid daci 1-0

Wasanni
Kungiyar Real Madrid ta rage tazarar maki izuwa uku tsakanin tada Atletico Madrid bayan ta doke Real Valladolid daci 1-0, amma duk da haka Atletico nada kwantan wasa guda. Dan wasan gaba na Real Madrid, Mariano Diaz wanda ya buga wasan a madadin Benzema sakamakon rauni, yayi nasarar zira kwallaye biyu tun kafin aje hutun rabin lokaci a wasan, amma sai dai alkalin wasa ya soke gabadaya kwallayen saboda basu inganta ba. Golan Madrid Thibaut Courtois ya hasakaka sosai a wasan bayan daya yi nasarar cire kwallaye har guda biyu, kafin Casemiro yaci kwallo da kai wadda tasa Madrid tayi nasara akan Valladolid. Mariano has two goals ruled out as Real Madrid edge pass Valladolid in La Liga to add pressure to leaders Atletico Real Madrid narrowed the gap to their city rivals Atletico to thr...