fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Tag: Shugaban kasa

Hotuna da Duminsu: An yiwa Shugaba Buhari Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Hotuna da Duminsu: An yiwa Shugaba Buhari Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 da safiyar yau Asabar a Abuja.   Shima Mataimakin shugaban kasar, Farfesa Yemi Osinbajo an masa rigakafin kamar yanda shafin fadar shugaban kasar ya bayyana.   A baya dai sanarwa ta gabata cewa za'a wa shugaba Buhari da sauran manyan jami'an gwamnati rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din a yau. https://twitter.com/NGRPresident/status/1368152071401316353?s=19
Hotuna:Shugaba Buhari ya sakawa sabbin shuwagabannin tsaro karin girma

Hotuna:Shugaba Buhari ya sakawa sabbin shuwagabannin tsaro karin girma

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sakawa sabbin shuwagabannin tsaro karin girma a Abuja.   Shugaban ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun saka ido dan ganin ci gaban da sabbin jami'an tsaron zasu kawowa kasar.   Ya kuma nemi su yi aiki da sojojin da suka kware a aikinsu ba tare da duna takardu ko nuna banbanci ba. I have charged the new Service Chiefs to keep in mind that the nation is looking to them for rapid relief. They must identify competent officers irrespective of seniority and paper qualifications, and work with them to secure this country. As C-in-C I am backing them 100 percent. As I assured at our last security meeting, I have taken responsibility as C-in-C for them to go out into the fields and every part of the country, to ensure peace and secu...
Hotuna: Gwamna Yahya Bello ya gana da shugaba Buhari kan daina kai abincin Kudu

Hotuna: Gwamna Yahya Bello ya gana da shugaba Buhari kan daina kai abincin Kudu

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan daina kai Abinci kudu da 'yan kasuwar Arewa suka yi.   Gwamna Yahaya Bello da Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ne suka tattauna da 'yan kasuwar sannan kuma suka sha Alwashin mika kokensu ga shugaba Buhari.   Saidai gamayyar kungiyoyin Arewa CNG tace bata yadda da waccan tattaunawa ba inda ta zargi cewa Gwamna Yahya Bello na kokarin gyarawa kansa yin takara ne a shekarar 2023.
Za’a yiwa shugaba Buhari da Osinbajo rigakafin Coronavirus/COVID-19 ranar Asabar

Za’a yiwa shugaba Buhari da Osinbajo rigakafin Coronavirus/COVID-19 ranar Asabar

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo za'a musu rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 ranar Asabar me zuwa.   Daraktan hukumar bada agajin lafiya matakin farko, Faisal Shu'aibu ne ya bayyana haka a wajan ganawa da manema labarai a Abuja.   Ya bayyana cewa yin hakan zai taimaka wajan karfafawa sauran 'yan Najeriya gwiwa su ma su bada kansu a musu rigakafin.   “The next step in the vaccination programme given that we’ve now received the vaccines is a launch that will be taking place at the National Hospital tomorrow (Friday). The time scheduled for that launch is 10am. The launch will be conducted by the Chairman of the Presidential Task Force on COVID-19. “The plan is to vaccinate the frontline health workers that work in t...
Na cika da farin ciki sosai da sakin daliban Jangebe>>Shugaba Buhari

Na cika da farin ciki sosai da sakin daliban Jangebe>>Shugaba Buhari

Siyasa
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari yayi farin ciki da sakin daliban Jangebe na Jihar Zamfara inda yace yana taya mutanen jihar Zamfara, Musamman iyayn yaran Murna.   Shugaba Buhari yace garkuwa da mutum ba karamin abin tashin hankali bane amma yayi farin cikin kubutar daliban ba tare da wani abu ya faru.   Ya bayyana cewa kuma a daina biyan masu garkuwa da mutane kudin fansar dan hakan zai kara musu kaimine su ci gaba da abinda suke.   Ya jawo hankalin a rika saka ido dan baiwa jami'an tsaro bayanin dakile faruwar irin haka nan gaba.   “I join the families and people of Zamfara State in welcoming and celebrating the release of these traumatized female students,” Buhari said in a statement signed by Garba Shehu, the SSA media.   He said “be...
Gwamnati na da duk abinda zata iya maganin ‘yan Bindiga>>Shugaba Buhari

Gwamnati na da duk abinda zata iya maganin ‘yan Bindiga>>Shugaba Buhari

Tsaro
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnati na da abinda zata iya maganin 'yan Bindiga.   Ya bayyana hakane ta bakin Ministan Sufurin jiragen sama,  Hadi Sirika a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin tarayya zuwa jiwa gwamnatin jihar Zamfara Jaje kan lamarin da ya Faru na satar daliban Jangebe.   Ya bayyana cewa gwamnatin na jajantawa jama'ar Jihar sannan kuma zasu ci gana da baiwa gwamnan jihar Goyon baya kan yaki da masu laifuka da yake. “The President is saddened by the abduction of the students from Jangebe and reassures you that the government has all the resources and wherewithal to contain these criminals.   “Buhari also commended Governor Bello Matawalle of Zamfara for his efforts against armed banditry and promised continued ...
An yi ta karshe, Ba za’a sake satar Dalibai ba>>Shugaba Buhari

An yi ta karshe, Ba za’a sake satar Dalibai ba>>Shugaba Buhari

Tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa sace‘ yan mata da aka yi a ranar Juma’ar da ta gabata daga Makarantar Sakandaren Kimiyyar ’Yan Mata ta Gwamnati sake Jangebe, zai zama na karshe. An kara jaddada bayanin Shugaba Buhari a ranar Lahadi ta hannun Ministan Sufurin Jiragen Sama, Sen. Hadi Sirika, wanda ya jagoranci wata babbar tawaga ta gwamnatin tarayya don jajantawa wa mutane da gwamnatin Zamfara. Ya ce gwamnatin tarayya ta kirkiro sabbin matakai wadanda za su kawo karshen dukkan nau'ikan aikata laifuka a cikin kasar nan. Sauran mambobin tawagar sun hada da Ministan Harkokin ’Yan sanda, Alhaji Maigari Dingyadi, Ministan Harkokin Jin Kai da Kula da Bala’i, Hajiya Sa’adiya Umar-Faruk da Ministan Harkokin Mata, Misis Pauline Tallen.
Zubar da jinin da ake a Najeriya yayi yawa>>Shugaba Buhari yayi Allah wadai da Rikicin Billiri,  Jihar Gombe

Zubar da jinin da ake a Najeriya yayi yawa>>Shugaba Buhari yayi Allah wadai da Rikicin Billiri, Jihar Gombe

Tsaro
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da rikicin Billiri, Jihar Gombe inda ya bayyana cewa zubar da jinin da ake a Najeriya yayi yawa.   Shugaban kasar ya bayyana cewa, abin takaici ne ganin yanda wasu rikice-rikice da za'a iya magancesu ta hanyar lalama ke komawa tashin  hankali sosai.   Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar kan lamarin inda yace shugaba Buhari yayi Allah wadai da abinda ya faru sannan ya nemi a dauki mataki dan kada rikicin ya yadu.   Shehu quoted the President as expressing “great shock and deep concern” over the incident. The President said, “I’m seriously disturbed by the outbreak of violence in Gombe State and call on the parties involved to exercise maximum restraint to a...
Ka mana bayanin ina aka kai Dala Biliyan 1 da aka kwasa daga rarar Man fetur da sunan za’a yaki Boko Haram>>Gwamna Wike ga Shugaba Buhari

Ka mana bayanin ina aka kai Dala Biliyan 1 da aka kwasa daga rarar Man fetur da sunan za’a yaki Boko Haram>>Gwamna Wike ga Shugaba Buhari

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana neman shugaban kasa, Muhammadu Buhari da gwamnoni su yi bayanin dala Biliyan 1 da aka kwasa daga Asusun Rarar Man fetur da sunan yakar Boko Haram.   Yace a shekarar 2017 ne aka cire kudin aka baiwa sojoji dan yaki da Boko Haram.  Gwamnan ya bayyana hakane yayin ganawa da Sarkin Kano, Me martaba Aminu Ado Bayero da ya kai masa ziyara.   Yace gwamnonin Najeriya na neman a sake cire wasu kudin dan maganin matsalar tsaro amma shi ba zai yadda ba.   Yesterday, I was told that the governors agreed that they will take money from Excess Crude to support the military. What of the one they took before, the $1billion that they gave to the military?   Now again! This one, I’ll tell my Attorney General; y...
Shugaba Buhari ya bayyana masu daukar nauyin tashe-tashen hankula a Najeriya

Shugaba Buhari ya bayyana masu daukar nauyin tashe-tashen hankula a Najeriya

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana masu daukar Nauyin tashe-tashen hankula inda yace wasu tsirarune dake da kudi a hannunsu.   Ya sha Alwashin ganosu tare da hukuntasu.   Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawa da dattawa jihohin Borno da Yobe da suka kai masa ziyara a fadarsa a yau, Talata.   Yace ci gaban Najeriya da dorewarta shine abinda gwamnatinsa ta sa a gaba kuma zasu yi kokarin ganin sun cimma hakan duk da wasu tsiraru basu so.   Shugaban ya kuma bayyana cewa zau baiwa bangarwn Ilimi Muhimmanci musamman ga yara wanda idan aka barsu ba Ilimi to akwai matsala nan gaba. “I am confident that we will eventually convince the small number of people with resource and influence that are a nuisance to this great country. God willi...