fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Tashar wutar Lantarkin Najeriya ta samu matsala inda wasu Jihohi suka fada duhu

Tashar wutar Lantarkin Najeriya ta fada Matsala inda wasu jihohi suka shiga Duhu.

 

Wannan ne karon farko da aka samu irin wannan matsalar a shekarar 2021. Kamfanonin samar da wutar Lantarkin na Eko da Ikeja sun sanar da abokan huldarsu da wannan matsala.

 

Saidai sanarwar ta bayyana cewa ana kokarin dawo da wutar inda tuni wasu yankuna sun fara samun wutar.

“This is to inform you that we experienced a system collapse at 13:58hrs today and this affected all customers on the IE network. However, we are pleased to confirm that supply has been restored to Alimosho, Ogba, and Alausa transmission stations at 14:47hrs.

 

“Please note that gradual restoration to other areas is currently ongoing. Thank you for your understanding.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *