fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Tattalin arzikin Nageriya ya fara farfadowa – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya tace, tattalin arzikin Nageriya na farfadowa a duk fadin kasar.

Farfado da tattalin arzikin, a cewar Ministar Kudi, Kasafin Kudi da Tsare-Tsaren Kasa Zainab Ahmed, ta bayyana hakan ne a cikin raguwar kashi 3.6 daga cikin kashi uku na shekarar 2020, idan aka kwatanta da na baya.

Bayan haka, wasu ayyukan bunkasa tattalin arziki sun nuna samun ci gaba mai karfi, Zainab Ahmed ta ce a yayin gudanar da sabon tsarin Tattalin Arziki na 2021, inda ta bayyana Shirye-shiryen Tattalin Arzikin Najeriyar na 2021.

Ministan ta ce: “Daga 2023 zuwa 2025, ana hasashen Tattalin arzikin Nageriya zai zarce na wasu kasashen da suka ci gaba.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *