fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Wanda suka kasa tada Tantabara ne zasu samar da jirgin sama>>Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Reno Omokri yawa Gwamnati shagube

Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya yiwa gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari Shagube kan cewar da ta yi zata samar da jirgin sama mallakin gwamnatin tarayyar.

 

Ya bayyana cewa shin wanda suka kasa tayar da tantabara ne wai zasu samar da jirgin sama?

 

A lokacin bikin tunawa da ‘yan mazan jiya, Shugaba Buhari yayi kokarin tayar da tantabara ta zaman lafiya amma ta ki tashi, duk da dai daga baya sun tashi. Wannan lamari ya jawo cece-kuce sosai.

 

Saidai da aka duba tarihi, a lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ma hakan ta faru sannan hakan ya taba faruwa da Fafaroma, a jihar Imo ma ya faru.

The #Buhari administration says they will float a new national airline with Arik and Aero Contractor planes. My question is this:

 

Can a government that can’t make pigeons fly, make a national airline fly? We remember #NigeriaAir!

#RenosDarts

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *