fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Wani matashi, Haruna ya kashe kansa saboda fadan da mahaifin sa ya masa a Kaduna

Jama’ar layin Daura Road na cikin garin Kaduna sun shiga jimami bayan da wani matashi ya kashe kansa saboda fadan da mahaifinsa ya masa.

 

Bright Haruna ya rataye kansa ne bayan da mahaifinsa ya dakeshi sannan ya kulleshi a daki kamar yanda Independent ta ruwaito.

 

Makwabta sun taru inda zasu lakatadawa mahaifin kashi da zata iya kaiwa har ga kisa amma da zuwan ‘yansanda sai Allah ya kiyaye.

 

Babu dai cikakken bayani kan dalilin da yasa Mahaifin yawa dansa wancan hukunci amma hakan ya dauki hankulan jama’a da yawa.

The source disclosed that the boy’s lifeless body was discovered at Argungu Road, opposite Goni Club while the case is said to have been transferred to the Criminal Investigation Department (CID).

 

Speaking with the Kadu­na Command, Police Public Relations Officer, Moham­med Jalige, confirmed the report and stated that in­vestigations was ongoing.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *