fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Wasu daga cikin ‘yan Bindigar nan sun gaji, Taimako suke Bukata>>Gwamnan Naija

Gwamnan Jihar Naija, Abubakar Bello ya bayyana cewa da yawa daga cikin ‘yan bindiga sun gaji da abinda suke yi, Taimako suke nema.

 

Ya bayyana hakane yayin da yake bayani kan yanda zai yi maganin matsalar tsaro a jihar tasa.

 

Yace amma yanzu abinda ke gabansa shine ganin an sako wadannan daliban da aka sace. Inda yace Alamu na nuni da cewa za’a iya canjawa ‘yan Bindigar tunani su daina abinda suke.

 

Bello who stated that his immediate issue is to get the schoolboys kidnapped from Government Science College Kagara in Rafi Local Government Area of Niger State released, further revealed that he also understands that some of the bandits behind violent attacks are tired and need to be taken care of.

 

The Niger state Governor expressed hope of the bandits turning a new leaf, and added that there is need to engage and absorb them to stop attacks in the future.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *