fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ya kamata Shugaba Buhari ya nemi taimakon kasashen waje da dauko sojojin haya dan maganin matsalar tsaro>>Gwamna Zulum

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nemi gwamnatin tarayya ta dauko sojojin haya da kuma neman taimakon kasashe makwabta irin su Nijar, Kamaru da Chadi dan magance matsalar tsaro.

 

Gwamnan wanda shine shugaban kungiyar gwamnonin yankin Arewa maso gabas ya bayyana hakane a wajan taron kungiyar.

 

Ya kara da cewa, yana kira ga sabbin shuwagabannin tsaro dasu dauki matakai kwarara dan ganin an kawo karshen matsalar tsaro data addabi kasar.

 

“As it is now, especially in Borno state, violence being perpetrated by insurgents seems to be on the increase.

 

“It has become a matter of tactical necessity for the new Service Chiefs to devise a new and authentic strategy to counter the current attacks and to stop any future attacks.

 

“I want to use this opportunity to call on the federal government to seek support from our neighbours, especially the republics of Chad, Cameroon and Niger.

 

“This is with a view to providing a joint action that will look into the possibility of ending this crisis.

 

“Furthermore, the federal government must look into the possibility of hiring mercenaries, with a view to ending this insurgency,” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *