fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yan bindiga a yanzu sun zama masana’antu, wasu mutane suna cin gajiyar kuma dole mu kawar da su – Sanata Ahmad Lawan

Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan ya bayyana damuwarsa kan yadda ‘yan ta’adda suke bunkasa a kasar.

Da yake magana bayan tabbatar da sabbin hafsoshin rundunar a ranar Talata 2 ga Maris, Lawan ya bayyana cewa akwai mutanen da ke cin gajiyar sace-sacen da ‘yan bindinga suke yi kuma akwai bukatar kwance masu zane.

Ya bukaci sabbin hafsoshin sojojin da su tabbatar sun ruguza dukan yan ta’adda da maboyarsu a fadin kasar nan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *