fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yan Bindiga sun kashe mutane 10 a Sokoto

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 10 a harin da suka kai kauyen Amarawa dake jihar Sokoto inda kuma wasu da dama suka jikkata.

 

Jama’ar garin sun yi yunkurin hana ‘yan Bindigar sace wani dan kasuwane a garin inda garin hakane ‘yan Bindigar suka bude musu wuta.

 

‘Yansanda sun tabbatar da faruwar kisan amma basu bada cikakken bayanin yawan wanda suka mutu ba inda suka ce suna kan binciken Lamarin.

 

“The gunmen who came on motorbikes, had warned them to stay away. But the community members tried to free the man. But the gunmen possessed superior weapons and they overpowered the locals, killing many, “a native of the affected community has said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *