fbpx
Sunday, March 7
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe Sojojin Najeriya 7 a wani mummunan harin kwantan bauna da suka kai Musu

Sojojin Najeriya 7 ne suka rasa ransu a hannun ‘yan Bindiga a yayin yunkurin ceri wasu da aka sace da sojojin suka je yi a Mararaba-Udege dake Nasarawa a jihar Nasarawa.

 

Premium times ta ruwaito cewa, Sojojin da ‘yan Bindigar suka kashe sun fito ne daga 177 guards Battalion, daga barikin Shitu Alao dake Keffi a jihar ta Nasarawa.

 

Lamarin ya farune ranar Litinin bayan da sojojin suka samu Rahoton cewa an sace wasu mutane kuma kwamandan Rundunar, Mr. Kura ya dauki sojoji 13 dan a je a kubutar da mutanen. Saidai ‘yan Bindigar sun musu kwantan Bauna.

 

Bayan sojojin, an kuma samun Rahoton cewa, an kashe wani farar hula 1.

Seven Nigerian soldiers were on Monday gruesomely murdered by bandits during a rescue operation in a forest along Mararaba-Udege road in Nasarawa Local Government Area of Nasarawa State, PREMIUM TIMES can authoritatively report.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *