fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Yan Bindiga sun shiga kauyen Kusherki a jihar Naija inda suka jawo Hakimin kauyen a kasa suka kasheshi

Yan Bindiga sun Shiga Kauyen Kusherki dake Karamar hukumar Rafi a jihar Naija inda suka jawoshi daga gidansa suka harbeshi sosai ya Mutu.

 

Lamarin ya farune a yau, Talata, da Misalin 0300 inda aka gano gawar Basaraken, Mal. Mas’ud Abubakar a jeji.

 

Sannan sun kuma sace Wani Musa Abdullahi wanda dan uwane wajan mamacin.

 

On 16/2/2023 At about 0300hours , armed bandits invaded Zara village in kusherki District Rafi LGA niger State and killed the village head Mal. MAs’ud Abubakar. They drag him out of his house and shoot him severally. His lifeless body was found few kilometers away from the village. One Musa Abdullahi maiwada who is a brother to the deceased village head was also kidnapped. He is a staff of Rafi LGA niger State.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *