fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Yan Bindigar da suka gana da Sheikh Gumi sunce zasu yi maganin Gwamna El-Rufai

Yan Bindigar dake tada kayar baya a Tegina dake Jihar Naija da kuma Birnin Gwari a jihar Kaduna sun sha Alwashin maganin Gwamna Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

 

Yan Bindigar sun bayyana hakane a yayin ganawa da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ranar Alhamis a dajin Tegina.

 

A baya dai gwamna El-Rufai ya nemi a kashe ‘yan Bindigar saboda yace ba zasu daina ba sanna kuma yaki amincewa da magamar sulhu ko kuma yi musu Afuwa.

 

Wata Majiyar Tsaro a wajan ganawar da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi da Dogo Gide ta bayyana cewa yayi Alwashin ci gaba da kai hare-hare a jihar Kaduna kuma babu abinda zai faru.

 

Yace su basa tsoron Mutuwa. Saidai Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya rokesu da su yi hakuri saboda duka gwamnonin Arewa sun amince a yi sulhu.

He told the delegation led by Sheikh Gumi that he will deal with Governor El-Rufai and nothing will happen. He also said his boys are ready to attack more towns in the state. He said he and his boys are not afraid of death and anybody against their demands will be crushed.

 

Sheikh later begged him and told him that all Northern governors have agreed to meet their demands,” a security operative at the meeting told SaharaReporters.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *