fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Yan Boko Haram sun kashe sojoji tara a Jihar Nasarawa

Mayakan Boko Haram sun kashe sojoji tara a yayin aikin ceto a wani daji da ke kan hanyar Mararaba-Udege a jihar Nasarawa da ke hada Otukpo Oweto a jihar Benuwe.

 

Rahotannin sun tabbatar da cewa sojojin da aka kashe wadanda suka jagorancin zuwa dajin sun hada da wani jami’i Felix Kura, dan asalin jihar Benuwe da Iliya Kefas, Bati Yakubu da sauran kananan sojoji wadanda ba za a iya tantance sunayensu nan take ba.

 

An gano cewa sojoji daga Bataliya 177 Guards, Barikin Shitu da ke Keffi, jihar Nasarawa na kan aikin su na fatattakar ‘yan ta’addan Boko Haram daga dajin wadanda suka sace‘ yan asalin jihar da dama tare da tsare su.

 

Sojojin sun kashe ‘yan ta’addan Boko Haram guda biyar kafin yan ta’addan sufi karfinto su da miyagun makamai.

“As soon as they ran into the ambush and they realised they were being overpowered, Kura was said to have told his colleagues including his cover to escape.

 

“The authorities of the 117 Guards Battalion have informed the families of the slain soldiers of their fate and signal has been sent to the headquarters.

 

“We actually lost nine soldiers in that mission and not seven, it is quite unfortunate but that is the supreme price of a military officer.

 

“We are currently collaborating with Four Special Forces Command of the Nigerian military headquarters in Doma LGA of the state to reinforce and launch a reprisal, we are not given up, we must overrun them and make sure we dislodge them completely.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *