fbpx
Sunday, April 18
Shadow

‘Yan Naija Delta na son a kama Gwamnan Bauchi da Sheikh Gumi

Wata kungiyar ‘yan Naija Delta, CNDA ta nemi a kama gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad da Sheikh Dr. Ahmad Gumi saboda matsayarsu akan ‘yan Bindiga.

 

Kungiyar wadda ta tsaffin tsagerun Naija Delta ne wadda John Dukku ke shugabanta. Sun yi zargin cewa Gwamnan Bauchi da Sheikh Gumi sun alamar cewa sune ke daukar Nauyin ‘yan Bindigar.

 

Kungiyar ta kuma yi Allah wadai da yunkurin sulhu da ‘yan Binsiga wadda tace hakan na kara yawaita aikata laifukane kawai.

 

“CNDA considered it erroneous to compare bandits, Boko Haram members and herdsmen to Niger Delta militants, who had, over the years, been subjected to discrimination and deprivation, while their resources were used for the development of other regions in the country.

 

“It is, therefore, out of place to seek amnesty for killers and abductors of innocent school children and citizens simply because some militants in the Niger Delta had been given amnesty,” the group added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *