fbpx
Sunday, April 18
Shadow

‘Yan Najeriya zasu sha mamaki idan da zan fadi wanda suka sace dalibai mata a Jangebe>>Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa ‘yan Najeriya zasu aha Mamaki idan da zaau ji wanda suka sace dalibai Mata a Jangebe ta jihar.

 

Ya bayyana hakane yayin da yake katbar bakuncin sarakuna 17 na jihar a ziyarar jaje da suka kai masa kan lamarin satar daliban.

 

Gwamnan ya bayyana cewa basu jin dadin nasarar da yake samu wajan Sulhu da ‘yan Bindigar shine suke son su lalata lamarin.

 

Yace ba zai daina sulhu da ‘yan Bindiga ba kuma masu Adawa da Abunda yake zasu kunyata.

 

As we await the arrival of the released kidnapped students of GSSS Jangebe at the Government House today, I want to inform you that there are many revelations in relation to the abduction of these students.”

“Many people will be surprised to hear those people behind the abduction of these innocent children.”

“They are not comfortable with the progress I am getting as a result of my peace initiative and they want to do all they can to sabotage my efforts”.

“I will insha Allah succeed at the end of the day and they will bury their faces in shame,” said the governor.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *