fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yanzu-Yanzu: Bakwai daga cikin ‘yan Makarantar mata da ‘yan bindiga suka sace a jihar Zamfara sun kubuta

Bakwai daga cikin Daluban Makarantar sakandare ta ‘yan mata dake jangebe a jihar Zamfara sun kubuta daga hannun ‘yan bindigar da sukai garkuwa dasu.

Wata majiya daga garin Jangebe ce ta tabbatar da hakan ga jaridar The Nation.

An sace dalibanne a Jangebe dake Talatar Mafara a jihar Zamfara da Misalin Karfe 2, rohotanni sun bayyana cewa Yan Bijilante sun yi kokarin ganin sun hana ‘yan Bindigar sace daliban amma hakan ya ci tura.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *