fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yaro dan shekaru 12 ya kashe Abokiyarsa me shekaru 15 a jihar Jigawa

Wani matashi dan shekaru 12, Muhammad Sani ya kashe Budurwarsa me shekaru 15 a kauyen Damutawa dake karamar hukumar Jahun ta jihar.

 

Lamarin ya farune da Misalin karfe 2 na ranar Asabar a yayin da Sani da Budurwarsa Habiba Junaidu ke wasa a gidan kawunsa.

 

Yaron ya dauki Bindigar kawunsa inda ya harbi budurwar tasa kuma nan take ta mutu. Kakakin ‘yansandan jihar, Zubairu Aminudeen Ismail ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama wadanda ake zargi da sakaci

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *