fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Zamu dauki matakan Dakile Coronavirus irin wanda muka dauka na farko>>Gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa suna nan suna shirin daukar sabbin matakan dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 a jihar.

 

Yace da taimakon Allah sannan da kokarin da suka yi na dakile yaduwar cutar a jihar a karon farko data zo, duk da cewa Kano ce ta fi kowace jiha yawan al’umma amma sai bata zama wadda ta fi yawan masu cutar Coronavirus/COVID-19 ba.

 

Yace a yanzu sun mikawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari irin matakan da zasu dauka na dakile yaduwar cutar kuma suna jiran amincewarsa.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawa da masu ruwa da tsaki.

“We gave some recommendations to President of the Federal Republic of Nigeria, Muhammadu Buhari, on our approach in the fight against COVID-19 pandemic,” he hinted.

 

“When those recommendations got President’s nod, some measures would be taken in the state, to most quickly tame the pandemic as done in the first experience.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *