fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Zan cigaba da taka leda a kungiyar Liverpool gwargwardon iyawata>>Mohammed Salah

Kwantirakin tauraron dan wasan kasar Misra wanda ya kasance dan wasa mafi yawan kwallaye a gasar Premier League wannan kakar bayan daya ci 13, zai kare ne nan da shekara ta 2023 kuma ya bayyana cewa yana so ya cigaba da taka leda a kungiyar shi ta Liverpool.

Kafin bikin kirismeti Mohammed Salah ya bayyana bacin ransa akan kin zabar shi da aka yi na kaftin din wasan da suka buga da kungiyar Midtjylland a gasar zakarun nahiyar turai, wanda hakan yasa ake ta rade raden cewa zai koma kungiyar Real Madrid ko kuma Barcelona bayan daya yi jawabi akan mayan kungiyoyin.

Amma yanzu tauraron dan wasan ya bayyanawa manema labarai na kasar Norwegan cewa zai cigaba da taka leda da kuma lashe kofuna a kungiyar shi ta Liverpool gwargwardon iyawarsa, sannan kuma zai cigaba taimakawa kungiyar dari bisa dari.

I want to stay at Liverpool as long as i can>>Mohammes Salah

The Egypt international, the Premier League’s top scorer this season with 13 goals, has a contract until the summer of 2023 and has said he wants to stay and continue to break records with the Reds.

However just before Christmas, the forward, in a rare interview, voiced his disappointment at not being named captain for their Champions League group match against FC Midtjylland and encouraged speculation by talking about the “great” clubs of Barcelona and Real Madrid.

Asked about his future by Norwegian channel TV2, Salah said: “I do not know. If you ask, I say I want to stay here as long as I can, but, as I have said before, it is in the hands of the club.

“I will always give 100 per cent to the last minute I am in this club and I want to win as many trophies as I can.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *