fbpx
Monday, June 14
Shadow

Zanga-Zangar SARS: ‘Yan Kudu na min barzanar Kisa>>Diyar Gwamnan Bauchi

Diyar gwamnan jihar Bauchi, Fatima Bala Muhammad da a jiya ta caccaki masu cewa bata yi magana akan zanga-zangar SARS ba, tace an aikata mata barazanar kisa.

 

Tace ta taahi da safe kawai sai taga barazanar Kisa da bakaken kalamai dake mata fatan Allah yasa bakin ciko ya kasheta, wasu kuma na fatan Allah yasa ta kashe kanta.

 

Saidai ta bayyana cewa ta basu amsar cewa tana musu fatan Alheri kuma idan basu da lafiyane Allah ya basu Lafiya hakanan kuma ba da hakane Najeriya zata gyaru ba.

 

Daughter of Bauchi Governor, Fatima Zara Bala Mohammed has reacted to the backlash she received from social media users for calling out people critizing her for not raising her voice in the #EndSARS protests against police brutality. Read Here

 

Taking to her Instagram story, Zara shared screenshots showing some of the reactions to her rants, alleging that she received death threats.

 

“Thank you! We preach love and then I wake up to death threats. Thank you very much! We preach love to the north, south etc but it’s awlays people from the south sending me death threats. Thank you. Still love you guys1 May Allah heal us all,” she wrote

 

“Tell all your friends that I ‘ve seen the death threats. And I have seen things like “let depression kill you, I pray you commit suicide” Thank you very very much1 I pray you all dont ever suffer from mental health issues. And if you do I pray God heals you. Charity starts from home. You cant solve Nigeria with this sick mentality” she added.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *