fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Maganar Gaskiya yakin basasane ake a Najeriya>>Farfesa Pat Utomi

Jigo a jam’iyyar APC farfesa Pat Utomi ya bayyana cewa yakin basasa ne ake a Najeriya.

 

Ya bayyana cewa yawan mutanen da ake kashewa a Najeriya sun fi wanda ake kashewa a kasashen Iraqi da Afghanistan a mako.

 

Farfesan yace ya ji ana maganar wai Najeriya ba zata yadda ta sake fadawa yakin basasa ba, yace ai tuni a cikin takin basasa kasar take.

Gazettengr

“No country affords a war. The damage from war is always so terrible that nobody can afford it. I read a few statements as a result of public opinion about how we, as a country, can’t afford another war, but the naked truth is that we are already at war,” Mr Utomi admitted.

Emphasising that the country is already in a civil war, the professor of Political Science asserted, “Nigeria is in a civil war. So, let us not deceive ourselves – Nigeria is in a war. Unfortunately, the victims of that war, preponderantly, are the powerless. So, we don’t count its toll well enough. But, technically, Nigeria is in a rolling civil war countrywide.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *