fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Cristiano Ronaldo ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan shekaru a tarihin Firimiya daya ci kwallaye biyu a wasa, yayin da United ta lallasa Newcastle daci 4-1

Cristiano Ronaldo ya haskaka sosai a wasan shina farko daya bugawa Manchester United, inda yaci kwallaye biyu a wasan da United ta lallasa Newcastle 4-1.

Bruno Fernandez da Lingard ne suka ci kwallayen, yayin da Ronaldo ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan shekaru daya ci kwallae biyu a wasa guda na gasar Firimiya tun bayan Graham Alexandre dan shakara 38 inda shi Ronaldo yake dan shekara 36.

MANCGESTER UNITED 4-1 NEWCASTLE: CRISTIANO RONALDO BECOME THE SECOUND OLDEST PLAYER TO SCORE A BRACE IN PREMIER LEAGUE HISTORY

Cristiano Ronaldo had a secound debut to forget for Manchester United after scoring two goals in United 4-1 win over Newcastle, as Bruno Fernandez and Jese Lingard were also on target.

 

 

Cristiano Ronaldo (36y 218d) is the oldest player to score a brace in a Premier League match since Graham Alexander for Burnley against Hull in April 2010 (38y 182d). Restored.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *