fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Idan dai kana sona kuma na taba saka murmushi, ka aikomin Naira Dubu 100>>Mansurah Isah

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa,  Mansurah Isah na neman masoyanta su tara mata Naira Miliyan 15.

 

Mansurah Isah na kwaikwayar mawakin Kudu, Davido ne da ya nemi abokansa su tara masa Naira Miliyan daya-daya.

 

Zuwa yanzu Davido ya tara sama da Naira Miliyan 70.

 

Mansurah tace idan dai ta taba faranta maka rai to ka aika mata da Naira dubu 100. Ta nei kada masoyan nata su bata kunya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *