Monday, 31 July 2017

Abdullahi Ado Bayaro zai angwance

Da a gurin marigayi tsohon sarkin Kano, Alhaji Abdullahi Ado Bayaro zai angwance kwanannan da amaryarshi, wadannan hotunan kamin bikine da suka dauka, hotunan sunyi kyau. Muna fatan Allah yasa ayi wanna aure lafiya, ya kuma albarkacesu da zuri'a dayyiba.

karin hotuna.


No comments:

Post a Comment