Saturday, 22 July 2017

Abdulmumini Jibril ya samu karuwar diya mace

Dan majalisar wakilai  da aka dakaytar, Abdulmumini jibril,  ya samu karuwar diya mace wadda  ya sakawa suna fauziya, muna tayashi murna da fatsn Allah ya raya.

No comments:

Post a Comment