Monday, 10 July 2017

Abin alfahari: Wasu motocin soji kenan da aka kerasu a Najeriya

Wasu motocin aikin soji kenan da aka kirkira aka kuma yisu nan cikin gida Najeriya, wanda ministan tsaro, Birgediya Janar, Mansur Dan Ali ya kaddamar dasu yau Litinin A garin Abuja. Wannan abin alfaharine.

Photo:punchnewspaper

No comments:

Post a Comment