Saturday, 22 July 2017

Adam A. Zango cikin rigar fim din Gwaska

Jarumin fim din hausa kuma mawaki, Adam A. zango kenan tare da abokan aikinshi sanye da rigar fim din gwaska wanda yace ya sadaukar ga masoyanshi yara da manya.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment