Thursday, 13 July 2017

Ahmad Musa yayi rashin kakarsa

Shahararren dan kwallon Najeriya, Ahamed Musa yayi rashin kakarsa, muna mika ta'aziyya a gareshi, Allah ya jikanta yakai rahama kabarinta dama dukkan sauran musulma da suka rigamu gidan gaskiya. Amin.

No comments:

Post a Comment