Saturday, 22 July 2017

Aikin wannan mutumin ya jawomishi yabo

Wannan bidiyon wani mutumne dake aikin raba ruwan Zamzam a masallacin harami dake makkah, yasha ruwan yabo da albarkoki daga bakunan mutane daban-daban, muma muna cewa Allah ya saka mishi da alheri. Amin

No comments:

Post a Comment