Wednesday, 26 July 2017

Akwai alamar sauki: Hotunan yanda tawagar gwamnoni suka gana da shugaba Buhari

Hotunan shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tawagar gwamnonin da suka je dubashi a gidan Abuja dake kasar Ingila, Gwamna Abdulaziz Yari na Zamfara shine ya jagoranci wannan tawaga ta gwamnonin. A gaskiya yanda wadannan hotunan suka nuna baba Buhari akwai alamun samun sauki a tattare dashi. Muna mai fatan Allah ya kara sauki ya kuma dawo dashi lafiya.

Karin hoto.No comments:

Post a Comment