Monday, 31 July 2017

Al-amin Buhari tare da Atiku Abubakar

Jarumin fim din hausa, Al-amin Buhari kenan a wannan hoton tare da tsohon mataimakin shugaban kasa, wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar, al-amin yace wannan karo na biyu kenan suna haduwa da Atikun.

No comments:

Post a Comment