Saturday, 15 July 2017

Ali Jita na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Shahararren mawakin hausaa, Ali Isa Jita na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo sekaru masu albarka. Amin.

No comments:

Post a Comment