Thursday, 20 July 2017

Ali jita ya bude gurin sayar da kayan kwalam da makwalashe

Shahararren mawakin hausa, Ali Isah Jita ya bude gurin sayar da kayan tande-tande da lashe-lashe, irin su kaza da Ayis Kirim dadai sauransu, muna tayashi murna da fatan Allah ya kawo kasuwa.

No comments:

Post a Comment