Saturday, 22 July 2017

Ali me Dawayya tare da Amaryarshi

Jarumin fim din hausa, Ali Me Dawayya kenan tare da Amaryarshi, muna musu fatan Alheri, Allah yasa albarka a wannan aure nasu. Amin.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment