Tuesday, 25 July 2017

Ali Nuhu da Rahama Sadau a gurin nuna fim din turanci da Alin ya fito a ciki

Anyi nunin/gabatar da wani shirin fim din turanci da jarumin fim din hausa, Ali Nuhu ya fito a cikinshi me suna, Banana Island Ghost a garin Legas, Ali Nuhun da Rahama Sadau sun halarci gurin da abin ya gudana, kuma sun haskaka sosai.

Karin hotuna.No comments:

Post a Comment