Friday, 14 July 2017

Ali Nuhu na murnar samun masoya miliyan daya da dubu dari biyar a facebook

Babban jarumin fim din hausa, Ali Nuhu, sarki na murnar samun masoya masu binshi a shafin sada zumunta na facebook da yawansu yakai miliyan daya da dubu dari biyar, yace yana godewa masoyan nashi, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka. Amin.

No comments:

Post a Comment