Wednesday, 12 July 2017

"Allah yasa mu gama da Duniya lafiya">>Umar M. Sharif

Shahararren mawakin hausa kuma jarumin fim din hausa kenan, Umar M. Sharif wanda har yanzu yake cikin murnar samun nasar shirin fim din daya rera wakarshi kuma ya fito a ciki, wanda kamfanin Ali Nuhu, na FKD ya shirya wato Mansoor.

Nura yace "Allah yasa mu gama da Duniya lafiya". Amin.

No comments:

Post a Comment