Wednesday, 26 July 2017

Aminu Dagash yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fim din hausa, Aminu Dagash yayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarshi a jiya, Talata, Aminu ya dauki hotuna na musamman domin tuna wannan muhimmiyar rana a tarihin rayuwarsa, sannan ya yanka rago ya gayyaci abokai da 'yan uwa suka sha shagali.
Muna taya Aminu murnar wannnn rana da kuma fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin

Karin hotuna.No comments:

Post a Comment