Saturday, 22 July 2017

An karrama Ado Gwanja da lambar girmamawa

Kungiyar dalibai masu karataun harkar gudanar da ofis, reshen jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun karrama jarumin fim din hausa kuma mawakin mata, Ado isa Gwanja da lambar girmamawa, daliban sunce sun bashi wannan lambar yqboce saboda irin cigaba daya kawowa rayuwar damAdam da kuma kasarmu Najeriya baki daya.

No comments:

Post a Comment