Wednesday, 19 July 2017

An karrama MC Tagwaye da kyautuka guda biyu a kasar Canada

Shahararren me kwaikwayar muryar shugaban kasa, Buhari da barkwanci wato MC Tagwaye ya samu kyautar karramawa guda biyu a kasar Canada, an bashi kyautar zaman lafiya da hadin kai sannan an bashi kyautar  dan wasn barkwancin da yafi sauran hazaka, yace yana godewa Allah sannan wannan nasara da ya samu bata rasa nasaba da addu'ar iyayenshi. Muna tayashi fatan alheri da kuma Allah ya kara daukaka. Amin.

No comments:

Post a Comment