Monday, 31 July 2017

An tantance dandalin Adam A. Zango na Twitter

Jarumin fim din hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya samu shiga cikin jerin mutanen da shafin zumunta da muhawara na Twitter ya tantance/san da zamansu, a yanzu dai wannan dandali na shafin twitter ya tabbata cewa na Adamu ne kuma shafinna twitter yasan da zamanshi, haka kuma duk wani labari dazai fito daga wannan dandali babu tantama daga gurin Adamun yake. Muna taya Adam murna da fatan Allah ya kara daukaka. Amin.

No comments:

Post a Comment