Monday, 10 July 2017

Anyi Allah wadai da abinda yarannan sukayi a wannan bidiyon lokacin suna sauraron wakar"Girgiza nan"

Wannnn bidiyon wasu Matasane suna cikin mota a zaune suna jin kuma a lokaci guda suna bin wakar Ado Gwanja da Adam A. Zango ta Girgiza nan, irin yanda sukeyi a wannan bidiyo yasa mutane da yawa sukayi Allah wadai da hakan wasu kuma sukayi fatan Allah ya shiryenu.

No comments:

Post a Comment