Saturday, 15 July 2017

Anyi sunan diyar Sadik Sani Sadik

A Yaune akayi sunan diyar, jarumin jarumai na fina finan hauwa, wato Sadik Sani Sadik wadda ya sakawa suna Asama'u (Afrin) muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwarta ya kuma karawa mahaifiyarta lafiya. Amin.

Karin hoto.No comments:

Post a Comment