Tuesday, 25 July 2017

"Arewa muna da matsala, mun mayar da hankali kan tsadar shinkafa">>Nazir Ahmad

Shahararren mawakin hausa, Nazir Ahmad, Sakin Waka ya nuna rashin jin dadi akan yanda 'yan Arewa, kamar yanda yace sun tattare  matsalarsu sun dora akan tsadar shinkafa  bayan ga abubuwa da dama na cigaba daya kamata ace an mana, amma tsadar shinkafa itace akasa a gaba.

Kalli wannan gajeren hoton bidiyon danjin abinda Nazir yake fada.

No comments:

Post a Comment