Saturday, 15 July 2017

Baba Ari ya kaiwa Abba Kyari ziyarar bangirma

Dan wasan fim din hausa, wanda ya kware a fannin barkwance da ake kira da Baba Ari, ya kaiwa dan sandannan daya kama shahararren me satar mutane Evens, wato Abba Kyari ziyarar ban girma a ofishinshi dake Abuja. Amma kamar koda yaushe, kwamemen gilashin Baba Ari da lafcecen Carbinshine yafi daukar hankulan mutane a wananna zuyara.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment